iqna

IQNA

kasar Ingila
Tehran (IQNA) A shekara ta biyu a jere, kulob din "Blackburn Rovers" na kasar Ingila ya gayyaci Musulmai don gudanar da Sallar Eid al-Adha a filin wasan kulob din.
Lambar Labari: 3487505    Ranar Watsawa : 2022/07/04

Tehran (IQNA) kwamitin kare hakkokin musulmi a kasar Ingila ya bukaci da a saki Sheikh Ibrahim Zakzaky a Najeriya.
Lambar Labari: 3486066    Ranar Watsawa : 2021/07/01